

Gwamnan jihar Borno Farfesa Babagana Umara Zulum, ya sauke dukkanin kwamishinoninsa daga mukamin su. Gwamnatin jihar ta bayyana hakan ne ta cikin wata sanarwa da...
Gwamnatin jihar filato ta sanya dokar hana fita ta tsawon awanni 48 a karamar hukumar Jos ta Arewa. Kwamishinar yaɗa Labarai da Sadarwa a jihar Joyce...
A yau Litinin ne rahotonni suka bayyana cewa tsohon Gwamnan Kano kana dan takarar shugabancin kasa a jam’iyyar NNPP a zaben 2023 Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso...
Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, ya kafa sabon asusun tallafi na musamman domin taimaka wa sojojin Najeriya musamman waɗanda suka jikkata a bakin aiki da kuma...
Tsohon gwamnan jihar Kano kuma dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar NNPP a zaben 2023, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, ya sanar da ficewarsa daga jam’iyyar NNPP...
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu, ya bayyana cewa zai gudanar da bikin cika shekaru 74 cikin sauƙi, la’akari da halin da ƙasa ke ciki da kuma...
Jaridar Washington Post ta bayar da rahoton cewa ma’aikatar tsaron Amurka ta Pentagon na shirin tura sojojin ƙasar domin shiga Iran ta ƙasa don yin yaƙi...
Wasu makaman Iran masu linzami sun faɗa yankin Beit Shemesh da ke tsakiyar Isra’ila. Hare-haren sun haifar da wani wawagegen rami a wurin da lamarin...
Jam’iyyar APC mai mulkin kasa ta zabi sabbin shugabanninta na kasa a taron da ta gudanar a Eagle Square da ke babban birnin tarayya Abuja inda...
Gwamnatin Jihar Kano ta ƙaddamar da shirin ziyarar bazata a asibitoci domin ƙarfafa ayyukan kiwon lafiya da inganta kula da marasa lafiya. Wannan na cikin...