

Yan bindiga sun kai hari a wani shingen bincike na ’yan sanda da ke jihar Kogi, inda suka kashe wasu jami’an tsaro tare da wani mutum...
Mutum ɗaya ya rasu, yayin da wasu mutane goma sha shida suka jikkata sakamakon wani mummunan hatsarin mota da ya auku a karamar hukumar Karasuwa, ta...
Gwamnatin jihar Jigawa, ta ce, ta shirya kashe sama da Naira miliyan dubu 67 wajen inganta harkokin ilimi matakin farko. Kwamishinan ma’aiktar ilimi a matakin...
Hukumar Hisbah ta jihar Kano, ta ce, ta gano wasu Mata da ake zargin ana ƙoƙarin yin safararsu zuwa wasu ƙasashe domin neman kuɗi. Mataimakin...
Gwamnatin Tarayyar Najeriya, ta sanar da soke lasisin wasu kamfanonin hakar ma’adanai a kalla guda dubu ɗaya da dari biyu da sittin da uku (1,263) a...
Majalisar ƙaramar hukumar Yauri a jihar Kebbi, ta sanar da sanya dokar hana zirga-zirga daga ƙarfe 10:00 na dare zuwa 07:00 na safe har tsawon kwanaki...
Hukumar Karɓar Ƙorafi da yaki da din Hanci da rashawa ta jihar Katsina KTPCACC, ta fara bincike kan zargin karkatar da kuɗaɗe da kayayyakin gwamnati a...
Mataimakin Shugaban ƙasa Kashim Shettima, zai wakilci Shugaba Bola Tinubu a taron Majalisar Dinkin Duniya karo na 80 da za a gudanar a New York daga...
Makarantar Prime College da ke Kano ta musanta cewa ta amince da sasanci a wajen kotu domin sake buɗe makarantar bayan taƙaddamar da ta shiga tsakaninta...
Gwamnan jihar Rivers Siminalayi Fubara ya buƙaci al’ummar jihar da su ba shi haɗin kai wajen ciyar da jihar gaba ba tare da la’akari da bambancin...