

Rundunar ‘yan sandan jihar Neja ta kama wasu masu mutane 6 masu hakar ma’adanai ba bisa ka’ida ba a wani wurin da ake hakar ma’adanai da...
Hukumar Inshorar Lafiya ta Najeriya NHIA, ta kaddamar da wani sabon shiri na gaggawa domin rage mace-macen jarirai da ƙara samun damar kula da lafiyar jarirai...
Gwamnan Jihar Sokoto, Dakta Ahmad Aliyu, ya ƙaddamar da sabbin jiragen ruwa na zamani guda ashirin tare da rigunan ruwa guda dubu biyu, domin rage haɗurran...
Jam’iyyar adawa ta, PDP, ta yi zargin cewa Shugaban ƙasa Bola Ahmad Tinubu ya wuce iyakokin da kundin tsarin mulki ya ba shi, bayan da ya...
Rundunar ‘yan sandan jihar Jigawa, ta kama wani mutum da ya ke yin ƙarya da cewa shi soja ne tare da wasu matasa biyu da ake...
Gwamnatin tarayya ta ce nan da watanni uku masu zuwa za ta kammala aikin wuta mai amfani da hasken rana a Asibitin koyarwa na Malam Aminu...
Gwamnan Jihar Rivers, Siminalayi Fubara, tare da mataimakinsa da kuma ‘yan majalisar dokokin jihar, na shirin komawa bakin aiki daga gobe Alhamis. Hakan na zuwa ne...
Hukumomin Saudi Arabia sun saki wasu ƴan Najeriya uku da aka tsare a Jidda, bayan an zarge su da safarar miyagun ƙwayoyi Mutanen da aka saka...
Hukumar da ke yaƙi da safarar mutane a Najeriya, NAPTIP, ta ce ta ceto wasu yara takwas da ake zargin an sace su ne daga wasu...
Rundunar sojin kasar nan ta ce ta kashe akalla mayakan ISWAP goma sha daya a farmakin da ta kai jihohin Borno da Adamawa. Cikin wata sanarwa...