

Majalisar Ɗinkin Duniya ta yi Allah wadai da hare-haren da ƴan Boko Haram suka kai a garin Darul-Jamal na ƙaramar hukumar Bama da ke jihar Borno,...
Hukumar ilimin bai daya ta Jihar jigawa ta amince da sauke sakatarorin ilimi na jihar su 27. Shugaban hukumar Farfesa Haruna Musa ne ya bayyana...
Hukumar Shari’a ta jihar Kano, ta ƙaddamar da kwamitoci guda Takwas, na malamai waɗanda za su rinƙa ziyartar hukumomi da makarantu da kuma kasuwanni, da sauran...
Rundunar ‘Yan Sanda jihar Jigawa ta cafke mutane 13 da ake zargi da safarar miyagun ƙwayoyi a samamen da ta gudanar a baya bayan nan. ...
Alummar da ke amfani da babbar hanyar da ke a Nnamdi Azikiwe Bypass a nan tsakiyar garin Kaduna, na ci gaba da kokawa, kan jinkirin da...
Shugaban kungiyar Izala na kasa sheikh Abdullahi Bala Lau, ya yabawa alummar Musulmin kasar nan, a bisa namijin kokarin da suka yi na Tarawa kungiyar, fatun...
Mai martaba Sarkin Zazzau, Malam Ahmad Nuhu Bamalli, ya yi kira ga al’ummar masarautar Zazzau da su ci gaba da gudanar da addu’o’i domin samun zaman...
Majalisar ƙaramar hukumar Kirikasamma ta jihar Jigawa ta tabbatar da mutuwar mutum ɗaya da kuma jikkatar wasu bakwai sakamakon rushewar wani gini a yankin. ...
Rundunar ’yan sanda ta jihar Kano ta ce zuwa yanzu, kimanin mutane sama da dubu daya da ake zargi da faɗan daba ne suka ajiye makamansu...
Ƙungiyar ma’aikatan dakon Man Fetur da Iskar Gas ta NUPENG, ta tabbatar da cewa za ta fara yajin aikin da ta sanar, daga yau Litinin, 8...