Mutanen da suka mutu a girgizar ƙasar Afghanistan ya zarta dari 800, yayain da kusan 3,000 suka jikkata. Hukumar agaji ta Majalisar Dinkin Duniya ta...
Rundunar yan sandan Jihar Katsina ta kama wasu da ake zargi da yi wa ’yan ta’adda safarar makamai, inda aka kwato babbar bindiga da harsasai sama...
Kungiyar masu hakar Kabari ta jihar Kano, ta bukaci mahukunta da su kai wa makabartun jihar daukin gaggawa duba da irin mawuyacin halin da suke ciki....
Hukumar Hisbah ta jihar Kano, ta samu nasarar kama wasu mutane da ake zarginsu da yin safarar wasu Mata domin kai su kasashen ketare domin yin...
Ofishin Mai bai wa shugaban Najeriya shawara kan harkokin tsaro, ya karyata zargin tsohon gwamnan jihar Kaduna Malam Nasir El-Rufai, na cewa gwamnati na biyan kuɗin...
Wani farmaki da Dakarun sa kai na RSF suka kai a yankin El-Fasher na kasar Sudan ya yi sanadiyyar mutuwar mutane 7 tare da raunata wasu...
Shugaban karamar hukumar Shanono, Alhaji Abubakar Barau, ya bukaci gwamnatin jihar Kano da ta gina sabon Dam a garin Dutse da kuma gyara Dam ɗin Shanono,...
Dakarun Sojojin Najeriya, sun yin nasarar kashe wasu yan kungiyar Boko Haram su 12 a wani samame da suka kai yankuna da dama na jihar Borno. ...
Hukumar kula da yanayi ta Najeriya NiMet, ta yi hasashen cewa, daga yau Litinin zuwa Laraba za a fuskanci ruwan sama da iska mai karfi a...
Gwamnatin Tarayya ta ce, shugabancin Bola Ahmed Tinubu ya na tafiya bisa adalci wajen rarraba ayyukan raya ƙasa a dukkan yankunan Najeriya. Ministan yaɗa Labarai...