

Hukumomi a ƙasar Chadi sun kama dan shugaban ƙungiyar Boko Haram na farko a ƙasar Chadi mai suna Muslim Mohammed Yusuf. An kama Musulim ne tare...
Hukumar Shirya Jarabawar Shiga manyan makarantun gaba da sakandare ta kasa JAMB ta umarci jami’o’in gwamnati da su gaggauta kammala daukar ɗalibai na shekarar 2025 kafin...
Rundunar yan sandan jihar Kano, ta gurfanar da matasa 333 da aka kama yayin zaben cike gurbi a gaban kotunan majistire da ke Gyadi-Gyadi da kuma...
Shugaban majalisar dattawa Sanata Godswill Akpabio ya musanta raɗe-raɗin da ake yaɗawa na cewa yana fama da rashin lafiya. Akpabio ya bayyana hakan ne a...
Ɗan Majilisar jihar Kano mai wakiltar mazabar Kura da Garun Malam, Zakariya Alhassan, ya buƙaci gwamnatin Kano da ta duba halin da hanyar da ta tashi...
Rahotonni na nuni da cewar mamakon ruwan sama mai dauke da ƙanƙara da wasu yankunan jihar Damagaram na Jamhuriyyar Nijar ya fuskanta ya lalata tarin gonaki...
Shalkwatar rundunar sojin kasar nan ta ce za ta sauya wa wasu daga cikin manyan jami’anta wuraren aiki, a wani bangare na kara inganta ayyukanta da...
Aƙalla mutum 40 ne ake nema bayan hatsarin kwale-kwale a ƙaramar hukumar Goronyo na jihar Sokoto. Tuni dai hukumar agajin gaggawa ta ƙasa tare da...
Kungiyar kwallon kafa ta Barau FC ta koka bisa abinda ta kira yi mata kafar Ungulu dangane da basu damar buga wasannin su na kakar firimiyar...
Ƙungiyar Kwadago ta Najeriya NLC ta bai wa Gwamnatin Tarayya wa’adin mako guda domin mayar da kudaden ma’aikata da ake zargin an karkatar daga Asusun...