

Hadin gwiwar kungiyoyin fararen hula a kasashen Niger, Mali da Burkina Faso sun gudanar da gangami domin nuna kin amincewa da bukatar kasashen Turai na sakin...
Asusun bayar da lamunin kudin karatu na kasa NELFUND, ya musanta rahotannin da ke cewa an ƙara kuɗin alawus na ɗalibai zuwa naira dubu ashirin da...
Mataimakin Shugaban Ƙasa, Kashim Shettima, ya bayyana cewa gwamnatin Shugaba Bola Ahmed Tinubu na ɗaukar tsauraran matakai domin shawo kan matsalar rashin tsaro da ke addabar...
Ana dai gudanar da wannan taro ne a gidan Sanata Kwankwaso da ke Miller Road a karamar hukumar Nassarawa a jihar Kano a yau Litinin 30...
Tsohon ɗan takarar gwamna a Kano a Jam’iyyar APC na shekarar 2023, Nasiru Yusuf Gawuna, ya yi murabus daga mukaminsa na Shugaban Hukumar Gudanarwa Bankin bada...
Hukumar kula da yanayi ta Najeriya NiMet ta yi hasashen samun hazo a wasu jihohin Arewacin Najeriya daga yau Litinin zuwa Laraba. Hakan na kunshe a ...
Gwamnan jihar Borno Farfesa Babagana Umara Zulum, ya sauke dukkanin kwamishinoninsa daga mukamin su. Gwamnatin jihar ta bayyana hakan ne ta cikin wata sanarwa da...
Gwamnatin jihar filato ta sanya dokar hana fita ta tsawon awanni 48 a karamar hukumar Jos ta Arewa. Kwamishinar yaɗa Labarai da Sadarwa a jihar Joyce...
A yau Litinin ne rahotonni suka bayyana cewa tsohon Gwamnan Kano kana dan takarar shugabancin kasa a jam’iyyar NNPP a zaben 2023 Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso...
Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, ya kafa sabon asusun tallafi na musamman domin taimaka wa sojojin Najeriya musamman waɗanda suka jikkata a bakin aiki da kuma...