

Iran ta sanar da sake rufe mashigar ruwa ta Hormuz bayan musayar sabbin hare-haren su da Amurka. Amurka ta ce ta kai hare-hare kan muhimman wuraren...
Hukumar Yaƙi da Sha da Fataucin Miyagun Ƙwayoyi ta Najeriya NDLEA, ta kama wata ’yar ƙasar Afirka ta Kudu mai shekara 38 Will Jessica Ann a...
Rundunar ‘yan sandan Najeriya ta ce za ta gurfanar da Adeniyi Adeyemi, wanda ake zargi da bayyana kansa a matsayin Darakta Janar na wata hukumar bogi...
Tsohon Mataimakin Shugaban Ƙasa kuma ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar ADC, , ya yi Allah-wadai da rahotannin da ke cewa gwamnatin tarayya na shirin sanya...
Hukumar ƙwallon ƙafa ta duniya (FIFA) ta tabbatar da cewa kyaftin ɗin Faransa, Kylian Mbappé, shi ne ke kan gaba a takarar lashe kyautar adidas Golden...
Ƙungiyar Kiristoci ta Najeriya (CAN) ta bayyana farin cikinta kan ceto ɗalibai, malamai da sauran mutanen da aka sace daga makarantu a ƙaramar hukumar Oriire ta...
Jam’iyyar adawa ta PDP a jihar Kwara ta bukaci Gwamna AbdulRahman AbdulRazaq ya kara kaimi wajen ganin an ceto mata da yara 176 da aka sace...
Asusun Bayar da Lamunin karatu na kasarnan NELFUND, ya musanta rahotannin da ke yawo a shafukan sada zumunta da ke cewa an dakatar da biyan kuɗin...
Gwamnatin Uganda ta ce aƙalla mutum16 sun mutu sakamakon yunwa a yankin Karamoja da ke arewa maso gabashin ƙasar, bayan dogon fari da ya lalata amfanin...
Sabon jagoran addinin Iran, Mojtaba Khamenei, ya sha alwashin ɗaukar fansar kisan mahaifinsa Ali Khamenei, wanda ya mutu a hare-haren Isra’ila da Amurka a ranar farko...