

A unguwar Sani Mainagge,sakamakon sake bude gidan abinci na Naira talatin gidaje dake makwabtaka da gurin sun fara sauke tukwanansu. Biyo bayan maganar da minstan noma...
Jami’an Hukumar Hisba ta jihar Kano sun sami nasarar cafke wasu mata da maza da ake zargin suna zaman kansu a unguwar na’ibawa da ke yankin...
Download Now A yi sauraro lafiya.
Download Now A yi sauraro lafiya.
Wata kungiya mai rajin cigaban garin Kiru wato Kiru Development Community Forum ta ce suna fuskantar matsaloli da dama da ke addabar cigaban gari da suka...
Majalisar dokokin jihar Kano ta ce za tayi iya bakin kokarinta wajen tabbatar da gyaran dokar kafa hukumar bunkasawa da kuma samar da tallafi ga bangaren...
Ma’aikatar kananan hukumomin ta jihar Kano ta gabatar da naira biliyan dari biyu da goma sha shida da miliyan sittin da biyu da dubu dari tara...
Wani kwararre a fannin kafafen sada zumunta jihar Kano, Bashir Bashir Galadanci ya kai karar kakakin rundunar ‘yan sandar jihar Kano bisa zargin cin zarafinsa tare...
Rundunar ‘yan sanda Katsina ta bayyana kashe wani da ake zargin barawon shanu tare da ceto wasu mutane biyu da aka yi garkuwa da su a...
Barista Ibrahim Sule ya ce rashin bin umarnin kotu da wasu gwamnatoci da masu madafan iko a kasar nan ke yi na taka rawa wajen ta’azzara...