

Gwamnatin jihar kano ta buƙata shugaban ƙasar nan da ya ɗauke sarkin kano na sha biyar daga jihar kano domin samarwa da jihar masalaha, la’akari da...
Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya bayyana takaicinsa kan rahotannin da suka nuna ana rage albashin wasu ma’aikatan gwamnati ko kuma hana su albashinsu...
Shugaban karamar hukunar Doguwa Hon. Abdurrashid Rilwan Doguwa ya ce zai ci gaba da samar da ayyukan more rayuwa ga al’ummar karamar hukumar. Hon. Abdulrashid Rilwan...
Gwamnatin jihar Kano, ta ce za ta mayar wa iyayen daliban makarantar Fityatul Qur’anil Murattal, da ke unguwar Dukawuya kudaden da suka kashe na Alluna da...
Gwamnatin jihar Kano ta ce daga karshen watan Maris mai kamawa za ta fara hukunta duk wani jami’in lafiyar da aka samu bai sanya kayansa na...
Kungiyar wayar da kan matasa kan yadda za su ci gajiyar arzikin da ake samu a kafafen sadarwar zamani musamman kafar TikTok wato Social Media Awareness...
Majalisar dokokin Kano ta yi dokar kafa hukumar kula da Manyan Allunan talla da tsaftace harkar tallace-tallace a kafafan yada labaran Kano, domin Samarwa da gwamnati...
Kungiyar nan mai zaman kanta, mai rajin bunƙasa harkokin Fasahar sadarwa ta Smartclicks Teach-Wellness, ta buƙaci dukkan masu ruwa da tsaki da su bayar da fifiko...
Kwamishinan yada labarai na jihar Kano Kwamared Ibrahim Abdullahi Waiya ya kaddamar da kungiyar masu tallata aiyukan gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf a Ƙafar X Yayin...
Yayin da ake ci gaba da fuskantar matsalolin ɗumamar yanayi a duniya, kamfanin bunƙasa harkokin Noma na Tourba, ya gudanar da taron masu ruwa da tsaki...