Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Barka Da Hantsi

Shirin Barka da Hantsi 20-06-2022

Published

on

A cikin shirin na wannan ranar, an yi duba ne kan kwanan watan Lahadin nan data gabata wato 19 ga watan Yuni, wadda ita ce ranar da hukumar lafiya ta duniya WHO ta saba warewa kowacce shekara, domin wayar da kan al’umma kan masu lalurar amosanin jini wato Sickle cell.
Baƙinmu sun haɗa da RDN Auwal Musa Umar, ƙwararre a fannin cimaka, sai kuma RDT AbdulAziz Kabir, wanda shi kuma guda ne cikin masu fama da lalurar ta amosanin jini.
Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!