Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Barka Da Hantsi

Shirin Barka da Hantsi 25-05-2022

Published

on

Shirin Barka da Hantsi: Ibrahim Ishaq Dan'uwa Rano 25-05-2022

A cikin shirin na wannan ranar, an yi duba ne kan batun illar tura yara mata aikatau da tallace-tallace a tituna.

Baƙinmu sune Hajia Amina Inuwa Aminu, shugabar gidauniyar nan ta Ƴanmatan Mammy Foundation dake Aujara a ƙaramar hukumar Jahun ta jihar Jigawa.

Sai kuma Yakubu Musa Kanwa, shugaban ƙungiyar wayar da kai game da illolin tallace-tallacen ƴanmata a arewacin Najeriya, wato Northern Youth Advocate against child labour initiative.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!