Connect with us

Labarai

Siyasa : Yadda wasu ‘yan majalisa suka sauya sheka a Najeriya

Published

on

Wasu mambobin majalisar wakilai guda biyu daga jam’iyyar PDP da APGA sun sauya sheka zuwa jam’iyyar APC  a yau Talata.

Ali Datti Yako wakilin kananan hukumomin Kiru da Bebeji anan jihar Kano dan jam’iyyar PDP ya sauya sheka zuwa jam’iyyar APC.

Haka zalika shima Shiddi Usman Danjuma daga jihar Taraba dan jam’iyyar APGA ya sauya sheka zuwa jam’iyyar APC.

Shugaban majalisar ta wakilai Femi Gbajabiamila ya yin zaman majalisar na yau ne ya karanta wasikar sauya shekar da mambobin biyu su ka yi.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!