Labarai13 hours ago
ZAKI MOTORS KANO: Daga Mai Wanke Motoci Zuwa fitacce a Duniyar Kasuwancin Motoci ta Intanet
ZAKI MOTORS KANO kamfani ne na kasuwancin motoci ta intanet, mallakar matashin ɗan kasuwa mai tasowa, Aliyu Abdullahi Aliyu, wanda tarihinsa ya nuna yadda jajircewa, haƙuri...