Labarai4 hours ago
Gwamnatin Kano ta musanta rahoton yara Miliyan 2 da ke bara, Ta buƙaci ƙungiya ta janye rahoton
Gwamnatin Kano ta hannun Hukumar Ƙididdiga ta jihar KSBS, ta musanta iƙirarin cewa, sama da yara miliyan 2 ne ke rayuwa a matsayin mabarata a titunan...