Mazauna gidajen ma’aikatan hukumar filin jirgin sama watau Aviation Quarters da ke nan Kano, sun bukaci gwamnatin tarayya da ta shiga tsakanin su da hukumar filin...
Gwamnatin tarayya da hukumar samar da wadataccen abinci na majalisar dinkin duniya FAO, da kuma shirin gwamnatin Kano na daƙile matsalar kamfar ruwa musamman a wuraren...