Ma’aikatan hukumar samar da ruwan sha ta jihar Kano, sun jingine yajin aiki da suka shiga daga ranar Talata, sakamakon zargin da suka yi na gaza...
Gwamnatin jihar Kano, ta ce, ta samu karin kudin shiga na wata-wata da ake tattara wa a watanni uku da suka wuce. Mai bai wa gwamnan...
Ƙungiyar malaman jami’o’i ASUU, ta buƙaci gwamnatin tarayya ƙarƙashin shugaba Tinubu, da ta ɗabbaka yarjejeniyar ƙungiyar ƙwadago ta duniya da ƙasar nan ta kasance cikin waɗanda...
Gwamnatin tarayya da hukumar samar da wadataccen abinci na majalisar dinkin duniya FAO, da kuma shirin gwamnatin Kano na daƙile matsalar kamfar ruwa musamman a wuraren...
Asusun kula da ƙananan yara na Majalisar Dinkin Duniya UNICEF ya ce, ƙarfafa rigakafi na yau da kullum zai kawar da cutar shan inna da cututtuka...
Jam’iyyar APC mai mulki ta mazaɓar Ganduje da ke ƙaramar hukumar Dawakin Tofa, a jihar Kano, ta dakatar da shugabanta na ƙasa Dakta Abdullahi Umar Ganduje...
Babbar Kotun jiha a nan Kano da ke zamana a Bompai ta bada Belin fitacciyar mai amfani da shafin nan na TikTok Murja Ibrahim Kunya. Kotun...
Magoya bayan jam’iyyar NNPP mai mulki ke gudanar da Sallah da addu’o’i kenan a unguwar Nai’bawa.
Mambobin gamayyar ƙungiyoyin kishin al’umma na jihar Kano KCSF, sun bayyana dakatar da shugaban ƙungiyar na riƙo Ibrahim Waiya bisa zarginsa da rashin jagoranci na gari...
Bayan ayyana Abba Kabir Yusuf a matsayin wanda ya samu nasara, Gwamnatin jihar Kano, ta sanya dokar hana fita daga safiyar yau Litinin. Gwamnatin ta sanya...