Gwamnatin jihar Kano, ta ce za ta dawo da ƙarɓar Harajin kullum-kullum na matuƙa Baburan Adaidai Sahu. Kwamishinan ma’aikatar Sufuri ta jihar Injiniya Muhammad Diggol ne...
Rikici ya rincabe tsakanin jami’an hukumar lura da zirga-zirgar ababen hawa ta jihar Kano KAROTA da wasu direbobi a sha tale-talen gidan jaridar Triumph. Sai dai...
Hukumar KAROTA ta ce dalilin da ya sa ta hana jami’anta fita aiki ranar Lahadi shine, sun samu rahoton cewa akwai wasu ‘yan bindiga da ke...
Babbar kotun jiha mai lamba 8 karkashin mai shari’a justice Usman Na’abba ta sanya ranar 14 ga watan gobe domin sauraran martani daga bakin wani lauya...