Labaran Kano5 years ago
Kamfanonin magunguna na sayar wa asibtocin gwamnati magunguna da tsada
Shugaban rikon kwarya na asibitn koyarwa na malam Aminu Kano Farfesa Abdulrahman Sheshe ya ce ana sayarwa asibitocin gwamnati magunguna a farashi mai tsada yayin da...