Labarai13 hours ago
Kungiyar NARD ta yi barazanar tsunduma yajin aiki na sai Baba-ta-gani
Ƙungiyar Likitoci Masu Neman Ƙwarewa ta Najeriya (NARD) ta yi barazanar shiga yajin aiki na sai baba-ta-gani idan har gwamnatin tarayya ba ta biya buƙatunta ba....