Gwamnatin jihar Kano, ta ce za ta mayar wa iyayen daliban makarantar Fityatul Qur’anil Murattal, da ke unguwar Dukawuya kudaden da suka kashe na Alluna da...
Gwamnatin jihar Kano ta sha alwashin farfado da masana’antu da ke fama da matsalolin neman durkushewa ta hanyar tallafa wa masna’antun da ake da su tare...