Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Barka Da Hantsi

Tattaunawa kan cike kududdufai da manyan tafkuna da bola kuma a mayar da su filaye

Published

on

A wannan ranar an tattauna ne kan batun cike kududdufai ko manyan tafkuna da bola kuma daga ƙarshe a mayar da su fiyale da za a yi gine-gine, idan aka yi rashin sa’a ginin da aka yi ya tsatsage ko kuma ma ya rushe baki-ɗaya.

Bakin da aka tattauna dasu sun hada da mataimakin darakta na sashen kula da ƙa’idojin gine-gine a hukumar KNUPDA, Aliyu Yusuf Dada da kuma Tijjani Yahaya Abubakar, shugaban cibiyar ƙwararrun magina ta ƙasa reshen jihar Kano.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!