Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Barka Da Hantsi

Tattaunawa kan matsalar shugabancin Najeriya da makomar matasa

Published

on

Barka da Hantsi 03-02-2022

A cikin shirin na wannan ranar, an yi duba ne kan matsalar shugabancin Najeriya da makomar matasa.

Manufar ƙarfafa gwiwar masu kishi da rajin kawo sauyi ga rayuwar ƴan Najeriya.

Ibrahim Ishaq Dan’uwa Rano ne ya tattauna da Ibrahim Hussein AbdulKarim, fitaccen ɗan gwagwarmaya a fage na kyautata rayuwar Ƴan Najeriya, masani kan harkoki da dabarun kasuwanci dai-dai da zamani, shugaba kuma wanda ya assasa tafiyar nan ta Ƙungiyar ‘We2gedaNG’ Sai kuma Salihu Tanko Yakasai matsayin ɗaya daga cikin ƴan kwamitin amintattu kuma guda cikin jagororin ƙungiyar.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!