Connect with us

Barka Da Hantsi

Tattaunawa kan matsalolin harkokin masana’antu da kasuwanci da kuma ayyukan kwadago

Published

on

Shirin Barka da Hantsi 09-11-2021

Shirin na wannan ranar ya yi duba ne ga matsalolin da ke kewaye da harkokin masana’antu, kasuwanci da kuma ayyukan ƙwadago tare da jin matsayin gwamnati kan shigowar Ƴan ƙasashen waje cikin kasuwanninmu.

Baƙin da aka tattauna da su sune Kwamishinan Kasuwanci na gwamnatin jihar Kano Barrister Ibrahim Mukhtar, da kuma shugaban ƙungiyar Jari bola ta ƙasa Association Carton and waste recycling dearlers of Nigeria Comrade Salisu Ali Yarima.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!