Connect with us

Barka Da Hantsi

Tattaunawa kan matsalolin satar yara da kuma yadda suke fadawa mugun hannu a makarantu

Published

on

Shirin Barka da Hantsi: Ibrahim Ishaq Dan’uwa Rano 24-01-2022

A cikin shirin na wannan ranar, ya yi duba ne kan matsalolin satar yara da kuma yadda suke faɗawa mugun hannu a makarantu.

Baƙin da aka tattauna dasu, sun haɗar da Jami’in hulɗa da jama’a na rundunar yan sandan jahar Kano SP Abdullahi Haruna Kiyawa, da kuma Hussaini Yunusa babban sakataren na ƙungiyar masu makarantu masu zaman kansu na ƙasa reshen jahar Kano.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!