Connect with us

Barka Da Hantsi

Tattaunawa kan tasirin ayyukan hukumar KNARDA wajen bunkasa harkokin noma

Published

on

Shirin Barka da Hantsi 06-12-2021

A cikin shirin na wannan ranar, an tattauna ne kan tasirin ayyukan hukumar KNARDA wajen bunƙasa harkokin noma da kuma sanin irin tallafin da gwamnatoci da ƙungiyoyi masu zaman kansu ke bayarwa domin cimma manufar bunƙasa ƙasa da abinchi.

Ibrahim Ishaq Dan’uwa Rano ne ya tattauna da Dr. Junaidu Yakubu Muhammad, Shugaban Hukumar aikin gona ta jihar Kano KNARDA.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!