Connect with us

Labarai

TNM ƙungiyar al’umma ce ba jam’iyya ba – PDP

Published

on

Jam’iyyar PDP a Kano ta musanta jita-jitar da ake yaɗawa cewa madugun jam’iyyar Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso zai kafa sabuwar jam’iyya mai taken TNM.

Sakataren yaɗa labarai jam’iyyar a Kano Bashir Sanata ne ya tabbatar da hakan ga Freedom Radio.

Bashir Sanata ya ce, sabuwar kungiyar mai taken The National Movement TNM ba jam’iyya ba ce, kungiya ce da za’a kafa domin wayar da kan al’umma.

Ya kuma ce bazai iya cewa komai kan taron da ake gudanarwa a abuja ba, sai dai nan gaba kaɗan idan an kammala taron.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!