Connect with us

Labaran Kano

Tsofafin daliban sun sha alwashin tallafawa makarantar firamare ta Kwalli

Published

on

Kungiyar tsofafin daliban makaranta primary ta kwalli da ke za ta ci gaba da ba da gudunmawa wajen ganin bunkasar makarantar.

Mataimakin shugaban kungiyar, Malam Nasir Ibrahim Sa’id ne ya bayyana haka ta cikin shirin barka hantsi na nan tashar freedom rediyo wanda yayi duba kan matsalolin da makarantar ke fuskanta

Ya ce, burinsu a ko da yaushe shine su rika tallafawa makarantar ta bangarori da dama musamman ganin cewa makarantar yanzu ta cika shekaru sittin da kafuwa.

Anasa bangaren daya daga cikin daliban farko a wannan makaranta ta kwalli Mallam Bala Buhari, ya ce, akwai bambanci sosai tsakanin yanayin koyo da koyarwa.

Shugaban kungiyar sun kuma yi kira ga gwamnati da ta rika ware kaso mafi yawa ga bangaren ilimi a kasafin kudin kowace shekara.

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Freedom Radio Dutse 99.5 FM Dala FM Kano 88.5

Now Streaming

Subscribe to Freedom Radio via Email

Enter your email address to subscribe to this site and receive notifications of new posts by email.

Join 334,951 other subscribers.

Copyright © 2019. Freedom Radio Group. All Rights Reserved.

error: Content is protected !!