Ma’aikatar Muhalli da Sauyin yanayi ta jihar Kano, ta ƙaddamar da kundin dokokin tsaftar muhalli da ta fassara su daga...
Gwamantin jihar Kano, ta sha alwashin kammala dukkan ayyukan tituna da gadoji da ta ke gudanar a fadin jihar nan da watan Disamban bana. Kwamishina ayyuka...
Gwamnatin jihar Kano, ta ce, ya zama wajibi kamfanoni da ƴan kasuwa su riƙa biyan kuɗaɗen haraji domin tabbatar da gwamnatin jihar ta samu kuɗaɗen da...
Wani ginin bene mai hawa 4 da ba a kammala ba a kan titin Abeadi da ke unguwar Sabon Gari a Kano ya rufto tare da...
Hukumar kula da Gasa da kare haƙƙin masu sayen kayayyaki ta ƙasa FCCPC, ta ja hankalin yan kasuwar kayan Hatsi ta Dawanau da ke nan Kano...
Gwamnatin jihar Kano, ta bayyana kudurinta na samar da wuraren zama da rumbunan kasuwanci ga mata masu sana’ar hada gurasa da kuma masu hada takalma a...
Gwamnatin Kano ta umarci shugabanin kananan hukumomin 44 na jihar da su samar da kwamitocin da zasu lura da saka naurorin Taransfoma guda dari biyar da...
Kwalejin shari’ar Musulunci ta Aminu Kano, watau Legal ta rantsar da dalibai 848 wadanda ke yin karatun Digiri na farko wanda makarantar ke gudanarwa a karkashin...
Gwamnatin Tarayya, ta buɗe cibiyar bunƙasa fasahar zamani da ta gina a nan Kano domin ƙara buƙasa harkokin fasahar sadarwa a faɗin Najeriya. Da ya...
Kungiyar tuntuba ta Dattawan Arewa ACF, ta bayyana rasuwar Alhaji Aminu Dantata, a matsayin babban rashi ga mutanen Arewa da ma Najeriya baki daya. Wata...