Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Ƴan sanda sun kama yan bindiga 3 da suka sace ɗaliban makarantar Bathel Baptist

Published

on

Rundunar ƴan sanda jihar Kaduna ta cafke ƴan bindiga 3 da ta ke zargi suna da hannu a sayar ɗaliban makarantar Bathel Baptist.

Jami’in hulɗa da jama’a na rundunar Frank Mba ne ya sanar da hakan.

Ya ce, mutane uku da ake zargin suna da hannu a satar ɗaliban makarantar Bathel Baptist an kama su ne sanye da kakin sojoji.

Mba ya kuma ce, tuni rundunar ta fara bincike akan su don ɗaukan mataki na gaba.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!