Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Ƴan ta’adda sun kashe mutane dubu 100 a cikin shekaru 12 – Gwamna Zulum

Published

on

Gwamnatin jihar Borno ta ce, cikin shekaru 12 da suka gabata ayyukan ta’addanci yayi sanadiyyar mutuwar yan asalin jihar sama da dubu 100.

Gwamnan jihar Babagana Umara Zulum ne ya bayyana hakan a yau, lokacin da yake amsa tambayoyin manema labarai, jim kaɗan bayan ganawar sa da shugaban kasa Muhammadu Buhari a Villa da ke Abuja.

Zulum ya ce, yan ta’adda sama da dubu biyu da ɗari shida ne suka ajiye makaman su a jihar a kwanakin nan, ciki har da matan su da ƙananan yara.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!