Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

ɗaliban Bakura: ƴan bindiga sun sanya wa’adi kan sakin ɗaliban

Published

on

Ƴan bindigar da suka sace ɗaliban kwalejin aikin gona da ke Bakura a jihar Zamfara, sun bukaci a biya su diyya kafin wa’adin awanni 24.

Yan bindigar sun buƙaci gwamnan jihar da ya biyasu kudin fansar da suka bukata kafin cikar wa’adin da suka sanya.

Ta cikin wani faifan bidiyo da suka fitar na sakon talatin, yan bindigar sun yi barazanar hallaka ɗaliban matukar gwamna Matawalle ya gaza bin umarnin da suka bayar.

Idan za’a iya tunawa a makon da daya gabata ne ƴan bindigar suka sace ɗalibai 15 da malamai 4 da kuma direba guda ɗaya.

 

 

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!