Majalisar wakilai ta tuhumi babbar jami’a mai kula da shirin gwamnatin tarayya na samar da aikin yi ga matasa NPOWER Hajiya Maryam Uwais kan rashin sanya...
Hukumar EFCC mai yaki da cin hanci da rashawa ta kama tsohon sakataren gwamnatin tarayya Babachir David Lawal. Mukaddashin shugaban sashen hulda da jama’a na hukumar...
Gwamnatin tarayya ta ce ba ta da lokacin tattauna batun zaben shekarar 2019 a wannan lokaci da take kokarin cika alkawuran da ta daukar wa al’ummar...
A ranar 25 ga Janairun 1971 Janar Idi Dada Amin ya jagoranci juyin mulkin da ya hambarar da shugaban kasar Uganda na wancan lokacin Apollo Milton...