A yayin da ake bikin ranar mata ta duniya , kungiyar mata masu wayar da kan alumna akan harkar lafiya a Kano wato VCM net sun...
A yau Alhamis ne gwamnatin jihar Kano ta gurfanar da tsohon kwamishinan Lafiya na jihar, Dakta Abubakar Labaran Yusuf, gaban wata babbar kotun jihar bisa zargin...
Kungiyoyin ma’aikatan jami’o’i da ke cikin yajin akin a Jami’o’in kasar na sun yi barazanar kawo cikas a jarrabawar shiga manyan makarantu ta jamb ta wannan...
Sanata mai wakiltar Kaduna ta Tsakiya a zauren majalisar kasar dattijai sanata Shehu Sani ya ce shi da sauran abokan aikin sa na karbar kimanin naira...