Kungiyar ba da agaji ta Red Cross ICRC, ta ce, ta hada wata mahaifiya mai suna Aishatu Shehu tare da ‘yarta mai shekaru bakwai mai suna...
Fitacciyar jarumar shirin fina-finan kannywood Hauwa Maina ta rasu a asibitin koyarwa na Aminu Kano a daren larabar da ta gabata. Marigayiya Hauwa Maina ta rasu...