Jami’an tsaro sun mamaye majalisar dokokin Najeriya da safiyar yau Talata. Jami’an tsaro da suka rufe fuskokin na hukumar tsaro ta farin kaya DSS sun rufe...
Shugaban kasar Ghana Nana Akufo Addo ya sallami ministan makamashin kasar daga bakin aiki. Wani bayani daga fadar shugaban kasar na cewa an umarce shi da...