Hadaddiyar kungiyar malaman manyan makarantu ta jihar Plateau JUPTI ta tsunduma yajin aikin sai baba ta gani saboda rashin biyan albashin malamai na watanni biyar. Rahotanni...
Babban bankin kasa CBN ya ce ya yanke shawarar hukunta kamfanin sadarwa na MTN da kuma wasu bankunan kasuwancin kasar nan hudu sakamako saba ka’idar fitar...