Shugabancin kungiyar kwadago ta kasa bangaren Joe Ajaero, ta ce, gamayyar kungiyoyin kwadagon kasar nan ba zasu sanya hannu kan duk wata yarjejeniya da gwamnatin tarayya...
Kungiyar kasa da kasa da ke yaki da cin hanci da rashawa wato transparency international, ta bukaci da a gudanar da bincike da babu hannun gwamnati...