Download Now A yi sauraro lafiya.
Download Now A yi sauraro lafiya.
Gwamnatin tarayya ta nada mai baiwa gwamnan Kano shawara dorewar cigaban karni Habibu Yahya Hotoro a matsayin shugaban shirin na shiyyar Arewa maso yamma. Wannan dai...
Daga Shamsu Dau Abdullahi Wani hadari mota daya auku a safiyar yau akan titin Zaria Road a nan Kano ya haddasa asarar dukiyoyi da dama baya...
Jim kadan bayan kotun koli ta tabbatar da nasarar da Gwamnan Kano Abdullahi Umar Ganduje a zaben shekarar bara wasu daga cikin magoya bayan Gwamna Ganduje...
Download Now A yi sauraro lafiya.
Download Now A yi sauraro lafiya.
Gwamnatin jihar Kano ta bukaci ‘yan kasuwar hantsi ta Dawanau da su cigaba da bin ka’idojin da ma’aikatar gona ta shimfida musu wajen gudanar da kasuwancin su....
Gwamnatin tarayya ta ce, ta ware sama da naira biliyan biyu domin gudanar da magudanar dagwalon masana’antu da ke nan jihar Kano. Babbar sakatariya a ma’aikatar muhalli...
Jami’an tsaron kasar nan na musamman na Operation Puff Adder da ke karkashin rundunar ‘yan sandan kasar nan sun farwa ‘yan bindigar nan na Ansaru da ke cikin...