Hukumar karbar korafe-korafe da yaki da cin hanci da rashawa ta Jihar Kano ta sha alvwashin hada kai da hukumar kula da kasuwar hannayen jari ta...
Rahotonni daga unguwar Badawa dake nan Kano na cewa an tsinci gawar wani saurayi da budurwa tsirara acikin dakin girki a wani gida dake unguwar. Wata...
Yau ne Coalation of Northern Groups (CNG) ta kaddamar da rundunar tsaro wace aka fi sani da ”SHEGE KA FASA”. Kaddamarwar wanda aka yi a Arewa...
Wani jami’in Hisbah mai suna Bashir Ja’afar ya shigar da karar hukumar Hisbah ta jihar Kano a gaban hukumar karbar korafe-korafe ta Kano wato Anti Corruption....
Majalisar dokokin jihar Kano ta tsige shugaban masu rinjaye na majalisar Abdul Labaran Madari. Hakan ya biyo bayan amincewa da kudirin gaggawa da Dan majalisa mai...
Hukumar kashe gobara ta jihar Zamfara ta tabbatar da faruwar wata gobata a gidan dan majalisar wakilai Kabir Mai-palace mai wakiltar Gasau da Tsafe ta jihar...
Download Now A yi sauraro lafiya.
Download Now A yi sauraro Lafiya.
Majalisar dokokin jihar Kano ta tsige shugaban masu rinjaye na majalisar Abdul Labaran Madari. Hakan ya biyo bayan amincewa da kudirin gaggawa da Dan majalisa mai...
Kungiyar direbobin Tifar yashi ta jihar Kano reshen kwanar ‘yan Tifa ta gina wata katafariyar Gada a Karamar hukumar Nasarawa domin ragewa gwamnati nauyin dake kanta....