Connect with us

Labarai

ALGORITAHAMA: Ni na kirkiri turancin da nayi a film din ciki da raino -Bosho

Published

on

ALGORITAHAMA: Ni na kirkiri turancin da nayi a film din ciki da raino -Bosho

Fitaccen dan wasan barkwancinnan Sulaiman Hamma wanda aka fi sani da Bosho ya bayyana cewa shine ya kirkiri wannan turancin da ya dinga yiwa kutse acikin film din Ciki da Raino, Bosho ya bayyana hakanne ta cikin shirin Taskira na Freedom Radio na yau Asabar, inda yace suna cikin tsaka da daukar shirin a garin Kaduna kawai sai tunanin hakan yazo masa, bayan yayi kuma sai daraktan shirin ya fadada tunanin nasa.

Bosho ya kara da cewa ba iya abinda aka rubuta masa a film ya keyi ba, hassalima sau tari yana samun karin ilhama a lokacin da aka zo daukar wasan.

Shin ko yaya kuke kallon wannan batu?

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Freedom Radio Dutse 99.5 FM Dala FM Kano 88.5

Now Streaming

Subscribe to Freedom Radio via Email

Enter your email address to subscribe to this site and receive notifications of new posts by email.

Join 340,961 other subscribers.

Copyright © 2019. Freedom Radio Group. All Rights Reserved.

error: Content is protected !!