Hukumar yaƙi da rashawa ta ƙasa EFCC ta cafke babban Akanta Janar na ƙasa Ahmed Idris bisa zargin almundahanar kuɗi Naira Biliyan Tamanin. Hakan na cikin...
Ƴan bindiga sun hallaka mutane Bakwai a garin Ƙarfi na ƙaramar hukumar Takai da ke Kano, tare da sace Dagacin garin. Wani ɗan uwan Dagacin da...
Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya gayyaci Gwamnan Kano Dr. Abdullahi Umar Ganduje da tsohon Gwamna Malam Shekarau domin ganawa da su kan shirin Shekaran na ficewa...
Gwamnatin Kano ta haramta liƙa hotuna da ɗaga tutucin siyasa a lokacin bukukuwan ƙaramar Sallah. Hakan na cikin saƙon sallah da Gwamna Dr. Abdullahi Umar Ganduje...
Hukumar lura da manyan Kotunan Kano ta musanta rahoton cewa ta yi jan ƙafa wajen aiwatar da belin Muhyi Magaji da Kotu ta bayar. Kakakin Kotunan...
Majalisar dokokin Kano ta ce ɗan majalisar jihar mai wakiltar Birni Salisu Maje Ahmad Gwangwazo ya sanar da ita ficewarsa daga jam’iyyar PDP zuwa APC. Hakan...
Shugaban hukumar kare haƙƙin masu sayen kaya ta Kano Janaral Idris Bello Dambazau ya tsere daga hannun jami’an Anti Kwarafshin. Shugaban hukumar karɓar ƙorafe-ƙorafe ta Kano...
Sponsored Gidauniyar Khalifa Ɗankadai mai rajin inganta tsarin almajiranci ta ja hankalin jama’a kan bada gudunmuwa wajen zamanantar da tsarin almajirci. Shugaban gidauniyar Khalifa Ɗankadai ne...
Kwamishinan sufiri na Kano Alhaji Mahmud Muhammad Santsi ya ajiye muƙaminsa domin takarar ɗan majalisar tarayya a ƙananan hukumomin Gabasawa da Gezawa. Mai taimakawa Gwamnan kan...
Babban Daraktan Hukumar Hisbah ta jihar Kano Dr. Aliyu Musa Aliyu ya ajiye muƙaminsa domin takarar ɗan majalisar tarayya a ƙananan hukumomin Rano Kibiya da Bunkure....