Tsohon Shugaban kasar nan Muhammadu Buhari, ya rasu a yau Lahadi.
Wata sanarwa da mai magana da yawunsa Malam Garba Shehu ya, fitar da yammacin yau Lahadi.
Sanarwar ta bayyana cewa, marigayi Muhammadu Buhari, ya rasu ne a wani asibiti da ke birnin London.
You must be logged in to post a comment Login