Hukumomi a kudancin kasar Ghana, sun ci gaba da aikin ceto wasu masu haƙar ma’adinai ba bisa ƙa’ida ba da ake fargabar sun makale a ƙarƙashin...
Daruruwan yan sanda ne ke fuskantar barazanar kora ko rage musu matsayi ke gaban kwamitin ladabtarwa na hukumar, bayan kafa kwamitin bincike a kansu. Wannan...
Ma’aikatar Muhalli da Sauyin yanayi ta jihar Kano, ta ƙaddamar da kundin dokokin tsaftar muhalli da ta fassara su daga harshen Turanci zuwa Hausa. Kwamishinan...
Gwamantin jihar Kano, ta sha alwashin kammala dukkan ayyukan tituna da gadoji da ta ke gudanar a fadin jihar nan da watan Disamban bana. Kwamishina ayyuka...
Gwamnatin kasar Turkiyya ta gargaɗi mahukuntan Kasar nan ya game da wata ƙungiyar ta’addanci mai suna Fethullah da ke fakewa a makarantu da asibitoci, yayin da...
Babbar jam’iyyar adawa ta PDP, ta yi iƙirarin cewa dan takararta na shugaban kasa a zaben da ya gabata na shekarar 2019 Atiku Abubakar na daga...
Majalisar dokokin jihar Kano, ta sha al’washin gudanar da bincike kan ƙorafin da wasu manoma ke yi na zargin shugabancin ƙaramar hukumar Tudun Wada karkashin jagorancin...
Hukumar kididdiga ta Najeriya NBS, ta ce, an samu raguwar hauhawan farashin kayan masarufi a fadin kasa da kaso 22.22 cikin 100 idan aka kwatanta da...
An kammala binne gawar tsohon shugaban Najeriya Muhammadu Buhari a gidansa da ke Daura na jihar Katsina da misalin ƙarfe 5:50 na yamma. A ranar Lahadi,...
Gawar marigayi tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari, ta isa mahaifarsa garin Daura domin yi masa jana’iza da yammacin yau Talata. An bar filin jirgin sama na...