Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Bidiyo

An bar Kano ta kudu a baya saboda rashin ƙwaƙƙwaran wakilci – Kawu Sumaila

Published

on

Ɗan takarar majalisar dattijan Kano ta kudu a jam’iyyar NNPP Abdurrahman Kawu Sumaila ya bayyana takaicinsa kan koma bayan da ya ce yankinsu na samu saboda rashin ƙwaƙƙwaran wakilci na gari.

A zantawarsa da Freedom Radio, Kawun ya ce, wanda ke wakiltar yankin a majalisar dattijai ya gaza, ya kuma yi sakaci wanda ya haifar da ci baya ga jama’ar yankin.

Ga kaɗan daga tattaunawar, cikakkiyar kuma zata zo muku a safiyar Talata idan Allah ya kaimu a wannan shafi.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!