Shirin Yanci da Rayuwa na Wannan Makon 20/11/2023 tare da Aisha Bello Mahmud. Latsa adireshin da ke kasa domin sauraren...
Mutanen jihar Kano za su yi farin ciki da mulkin Alhaji Nasiru Yusuf Gawuna, domin lokaci ya yi da za a dora jihar a kan saiti,...
Ya kamata Yan jam’iyyar APC ku ji tsoron Allah, kada ku ci hakkin talakawa. Engr. Muhammad Kabir Musa magoyin bayan jam’iyyar NNPP ne ya bayar da...
Dan takarar gwamnan Kano a zaben bana na jam’iyyar APC Alhaji Nasiru Yusuf Gawuna, da Shugaban Jam’iyyar APC na kasa Dakta Abdullahi Umar Ganduje, sun magantu...
Wani mummun rikici da ya kaure tsakanin Fulani da Manoma a garin Mai Gamji da ke yankin karamar hukumar Dambatta a jihar Kano. Rahotonni sun tabbatar...
Danna adireshin da ke kasa domin kallon cikakken shirin. https://www.youtube.com/watch?v=wVKqoNgQc78
“Ban yi wani bidiyon Badala ba, mummunar fahimta aka yi mun, amma fadakarwa na yi”, cewar dakataccen jarumi Sahir Abdul. Danna adireshin kasa domin kallon...
Dr. Hashimu Sulaiman Dungurawa na jam’iyyar adawa ta NNPP, ya ce, ya na goyon bayan matakin da uwar jam’iyyar APC ta kasa ke shirin dauka a...