Labarai
An cafke wasu mutane da ake zargin kashe wani matashi
Lamarin dai yafaru a unguwar Kawaji inda matashin maisuna Umar yarasa ransa lokacin da aka sameshi da wani batirin mota da daddare
Mahaifin matashin mai suna Malam Bala ya bayyana mana cewar dan nasa ba barawo bane batirin yaje ya aro domin sawa a motarsa ga mahaifin nasa ma da bakinsa
Itama mahaifiyarsa ta bayyana irin yadda ta kadu
Tuni dai jamian yan sanda suka cafke wadanda sukayi wannan aika aikar hakan yasa muka tuntubi kakakin rundunar yan sanda wato Abdullahi Haruna kiyawa yakuma ce