Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Shugaba Buhari: ya nada Dr Ahmad Rufa’i Abubakar a matsayin shugaban hukumar liken Asiri ta kasa

Published

on

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya a mince da nada Dr Ahmad Rufa’I Abubakar a matsayin shugaban hukumar liken asiri ta kasa NIA

 

Mai baiwa shugaban kasa shawara kan kafafen yada labarai Mista Femi Adesina ne ya sanar da hakan da yammacin jiya Laraba inda ya ce nadin ya fara aiki nan take.

 

Abubakar ya canji Ambassador Ayo Oke wanda aka kora a shekarar bara bayan da hukumar EFCC ta gano wasu makudan kudaden a wani gida da ke Osborne Tower a Ikoyin jihar Lagos da hukumar ke zargin mallakin sa ne.

 

Kafin dai kaiwa ga wanan matsayi Ahmad Rufa’I ya yi aiki a matsayin jami’in da ke lura da al’amarin kasashen ketar haka kuma ya zama masha

warci na musamamn ga kwamitin hadin gwiwa na sojin kartakwana da ke aikin wanzar da zaman lafiya a tafkin chadi da ke da shalkwata a Ndjam

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!