Connect with us

Labaran Kano

An rantsar da ”yan majalisar dokoki a Kano

Published

on

Daga Abdullahi Isa

Majalisar dokokin jihar Kano ta rantsar da sababbin ‘yan majalisar dokokin jihar guda hudu wadanda suka lashe zabukan cike gurbi a baya-bayan nan.

Daraktan kula da harkokin sharia na majalisar, Ahmed Zaharaddin ne ya rantsar da ‘yan majalisun guda hudu da safiyar yau Talata.

Mambobin majalisar da aka rantsar sun hada da: Muhammed Uba Gurjiya daga yankin karamar hukumar Bunkure da Tasiu Ibrahim Zabainawa  mai waklitar karamar hukumar Munjibir

Majalisar Kano ta amince Ganduje ya ciyo bashin Naira Biliyan Goma Sha Biyar

Majalisar ta bukaci gwamnati ta gina makarantun firamare a karamar hukumar Ungogo

sauran sune  Kabiru Yusuf Ismail Chinkoso wakilin  karamar hukumar Madobi da Kuma Magaji Dahiru Zarewa sabon wakili daga karamar hukumar Rogo.

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Freedom Radio Dutse 99.5 FM Dala FM Kano 88.5

Now Streaming

Subscribe to Freedom Radio via Email

Enter your email address to subscribe to this site and receive notifications of new posts by email.

Join 335,289 other subscribers.

Copyright © 2019. Freedom Radio Group. All Rights Reserved.

error: Content is protected !!