Labarai
An sallami Gwamna Dikko Radda daga Asibiti bayan ya yi hatsarin mota

Rahotanni daga jihar Katsina sun tabbatar da sallamar Dikko Radda daga Asibiti bayan hatsarin mota a hanyar zuwa garin Daura.
Daya daga cikin makusantan gwamnan kuma Babban Mai taimaka masa kan ci gaban sanaʼoʼi Malam Babangida Ruma, ne ya tabbatar da hakan inda ya ce, Gwamnan ya na cikin ƙoshin lafiya.
Rahotonni gwamnan ya gamu hadarin ne yayin da ke kan hanyar Daura zuwa Katsina, a jiya Lahadi.
You must be logged in to post a comment Login